Tatsuniya da Gaskiya

Ga gaskiyar

 / 
Tatsuniya:
Da zarar kayi rijista don yin binciken, ka zama wanda za a yi gwaji da shi.

Bayyana gaskiya shi ne ƙashin bayan binciken lafiya. Shi ya sa dangane da kowanne gwaji ake tabbatar da an kare haƙƙin mahalarta a yadda yake a takardar amincewa.

Takardar amincewar takan bayyana yadda za a yi binciken, alfanun da za a iya samu da kuma haɗuran da za a iya fuskanta. Karanta ta zai iya taimakon ka wajen yanke shawarar ko kana/kina son kasancewa a binciken. Kai/ke ba wanda za a yi gwaji da shi ba ne. Kai/ke wanda yasan abin da za a yi ne a gurin binciken.

Tatsuniya:
A gwajin binciken, ba a nuna kiyaye lafiyarka/ki ba.

Sanin komai da kuma rashin haɗarin da ke a tattare da binciken ga kowa shi ne abin da yafi komai muhimmamci. Dukka gwaje-gwajen an duba su don kiyaye cutarwa ta lafiya da yin abin da ya dace daga hukumomin ƙasa na kiyaye lafiya da kwamitin cibiyoyin bincike. Waɗannan tawagar hukumomin na tabbatar da duka mahalarta binciken sun san alfanu da haɗuran da ke tattare da magungunan.

Shiga gwajin babu haɗari.

A gwajin binciken, mahalartan za su karɓi sabon magani don su tabbatar da yiwuwar samun alfanu ko wani haɗari, idan akwai sai a nazarci hakan.

Idan akwai wani gwaji da zan iya shiga, likitana zai sanar da ni dangane da hakan.

Ba lallai ba ne a ce likitanka/ki ya san kowane binciken lafiya. Hukumomin Kula Da Kiwon Lafiya suna da adanannun bayanai inda za ka iya dubawa ka sami gwaje-gwajen da suka dace. Don ka/ki san me za ka yi/ki yi, sai ka/ki yi magana da likitanka/ki. Za ka/ki iya tuntuɓar ‘yan tawagar da ke ba da agaji ko shafin yanar gizo kamar SCDstudies.com.

Idan na shiga binciken, ba zan samu gwargwadon irin kulawar da na ke samu daga likitana na gida ba.

Mahalarta binciken ba iyaka kulawar jami’an binciken kaɗai za su samu ba, za su samu har daga likitocinsu na gida. Gwajin ya haɗa da cikakken bayanin duk wata hanya da aka bi wajen aiwatar da binciken, sau da dama ma har da wasu gwaje-gwajen.