Taƙaitacciyar Gabatarwar binciken
BARI MU TATTAUNA AKAN LAMARIN




YANZU NE LOKACIN
Mitapivat sabon magani ne da ke magance zafin ciwon sikila da matsalar rashin ƙwayoyin jini. Ya zuwa yanzu, akwai na’uin bincike akan mitapivat guda biyu — ƙaramin mataki na 1 da mataki na 2 na binciken. Yanzu mataki na gaba na RISE UP, shi ne mataki na 3, wanda shi ne yiwa masu ƙoƙari kan cutar rijista.
MATAKI NA 3 (Ana Kan Rijista)

